Ba karamar damuwa ce, musamman ma ga masu kishin Nijeriya,idan aka yi la’akari da sanarwar da hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta yi na cewar, ta lalata jabun Magununa da kudinsu ya kai sama da Naira biliyan 120, a cikin watannin shida da suka gabata…
Jabun Kayayyaki Sun Mamaye Kasuwannin Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>