Jagoran PDP Ya Fadi Wanda Ake Amfani da Shi domin Rusa Jam’iyyar Adawa

Jagoran PDP Ya Fadi Wanda Ake Amfani da Shi domin Rusa Jam’iyyar Adawa …C0NTINUE READING HERE>>>

Jigo a PDP, Tonye Cole ya ce babu boye-boye a cikin aikin da Nyesom Wike ke yi wa jam’iyya mai mulki ta APCTonye Cole ya fusata da yadda duk da kowa ya san rawar da Wike ke takawa a PDP, amma an gaza taka masa birkiYa bayyana cewa baya ga PDP, APC ta na sane da aikin da ta dauki Wike ya yi mata a cikin jam’iyyarsa ba tare da boye-boye ba

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin,…

Jagoran PDP Ya Fadi Wanda Ake Amfani da Shi domin Rusa Jam’iyyar Adawa …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment