Jami’an hukumar tsaro ta DSS sun samu nasara kan ƴan bindiga a jihar Neja da ke yankin Arewa ta TsakiyaA wani harin kwanton ɓauna da suka kai kan ƴan bindigan a daren ranar Juma’a, sun hallaƙa tantirai guda uku har lahiraJami’an na DSS sun kuma ƙwato makamai daga hannun ragowar…
Jami’an DSS Sun Yi Kwanton Bauna kan ‘Yan Bindiga, Sun Tura Tsageru Barzahu …C0NTINUE READING >>>>