‘Yan sanda a Anambra sun kai farmaki wata maboyar ‘yan ta’adda a kauyen Nimo, karamar hukumar NjikokaYayin farmakin, an kwace bamabamai da dama tare da lalata gine-ginen da ‘yan ta’addan ke amfani da su wajen buyaKwamishinan ‘yan sandan jihar ya yaba da hadin kan da ake samu…
Jami’an Tsaro Sun Farmaki Wajen da ‘Yan Ta’adda ke Boye Boma Bomai …C0NTINUE READING >>>>