Jami’an Tsaro Sun Kashe ‘Yan Bindiga 80 A Katsina

A wani gagarumin ci gaba na yaki da ‘yan ta’adda, an kashe ‘yan bindiga 80 a wani samame da jami’an tsaron hadin gwiwa suka kai a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina.

 

An kai hare-haren ne a ranar Asabar 4 ga watan Junairu, 2025, a wasu fitattun sansanoni a yankunan Kadoji,…

Jami’an Tsaro Sun Kashe ‘Yan Bindiga 80 A Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment