Jami’an Tsaro Sun Samu Nasara, Sun Sheke Gawurtaccen Shugaban ‘Yan Bindiga

Jami’an tsaro sun samu nasarar rage mugun iri a jihar Katsina bayan sun hallaka wani gawurtaccen shugaban ƴan bindiga mai suna Baƙo BaƙoMasu aikin samar da tsaron sun hallaka shugaban ƴan bindigan ne bayan sun kai farmaki cikin ƙwarewa a sansaninsa da ke ƙaramar hukumar…

Jami’an Tsaro Sun Samu Nasara, Sun Sheke Gawurtaccen Shugaban ‘Yan Bindiga …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment