Kwamitin tsaron hadin gwiwa na jihar Kano ya kama mutum 28 da ake zargi da aikata ayyukan daba a sassa daban-daban An gudanar da kamen ne a mabanbantan lokuta a tsakanin 3 zuwa 13 ga watan Maris, 2025, bayan rahotannin sirri da aka samuAna zargin matasan da karya doka, musamman a…
Jami’an Tsaron Kano Sun Dira kan masu Kunnen Kashi, An Cafke Matasa 28 …C0NTINUE READING >>>>