Jerin Kasashe 10 Masu Arhar Man Fetur a Watan Nuwamban 2024

Jerin Kasashe 10 Masu Arhar Man Fetur a Watan Nuwamban 2024 …C0NTINUE READING HERE >>>

Matsakaicin farashin man fetur a duniya ya kai N1,973.51 kan kowace lita wanda ya yi daidai da $1.117.

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

Sai dai, akwai bambanci mai girma kan wannan farashin na man fetur a tsakanin ƙasashen duniya.

Najeriya ba ta cikin kasashe 10 masu arhar fetur
Hoto: Bloomberg
Asali: Getty Images

Meyasa ake samun bambanci a farashin fetur?

Ƙasashe masu arziƙi suna da…

>

Leave a Comment