washington dc —
Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi kalaman yabo ga marigayi tsohon shugaban Amurka Jimmy Carter, inda yayi wawaye akan yadda tsohon shugaban Amurka ya roki a sake shi a lokacin gwamnatin mulkin sojan Sani Abacha.
Obasanjo ya bayyana hakan ne a jiya Lahadi…
Jimmy Carter Ya Ziyarci Abacha Domin Neman A Sake Ni …C0NTINUE READING >>>>