Rahotanni sun bayyana cewa, ana fargabar mutuwar mutane da dama tare da jikkata wasu da dama sakamakon wani hari da jirgin yakin sojojin Nijeriya ya kai wa ‘yan ta’addar Lakurawa a maboyarsu, inda ya yi kuskuren jefa bama-bamai a wasu kauyuka biyu a karamar hukumar Silame ta jihar…
Jirgin Sojoji Ya Kuskure Bama-bamai Akan Al’umma A Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>