Jirgin Sojoji Ya Yi Kuskuren Jefa Bama-bamai Akan Al’umma A Sakkwato 

Rahotanni sun bayyana cewa, ana fargabar mutuwar mutane da dama tare da jikkata wasu da dama sakamakon wani hari da jirgin yakin sojojin Nijeriya ya kai wa ‘yan ta’addar Lakurawa a maboyarsu, inda ya yi kuskuren jefa bama-bamai a wasu kauyuka biyu a karamar hukumar Silame ta jihar…

Jirgin Sojoji Ya Yi Kuskuren Jefa Bama-bamai Akan Al’umma A Sakkwato  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment