Wasu jiragen yaki da ke kokarin kashe Lakurawa sun kai hari kan kauyuka biyu a karamar hukumar Silame, Sokoto. Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu asarar rayuka yayin da wasu da dama suka jikkata a harinShugaban karamar hukumar Silame ya tabbatar da aukuwar lamarin, yana mai bayyana…
Jirgin Yaki Ya Saki Boma Bomai a Kauyukan Sokoto Yana Kokarin Kashe Lakurawa …C0NTINUE READING >>>>