Ƴan bindiga sun kai farmaki kauyuka biyar da ke yankin karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna, sun kori mutane daga gidajensuMazauna yankin sun bayyana cewa ƴan ta’addan sun ƙona kayayyakin mutane, sun kuma yi garkuwa da wasu matasa Shugaban al’umma a yankin da ya nemi a sakaya…
Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Aikata Rashin Imani, Sun Tashi Mutanen Garuruwa 5 ana Azumi …C0NTINUE READING >>>>