Kafofin Yada Labarai Fiye Da 2600 A Duk Fadin Duniya Za Su Yada Shagalin Murnar Bikin Bazara Da CMG Zai Gabatar …C0NTINUE READING HERE >>>
Hukumar UNESCO ta yanke shawarar shigar da Bikin Bazara wanda Sinawa ke gudanar da shirye-shirye daban-daban don murnarsa, cikin jerin sunayen al’adun gargajiya na tarihi da aka gada daga kaka da kakanni na UNESCO, a ran 4 ga watan Disamban. Shagalin murnar Bikin Bazara da babban rukunin gidan rediyo da talibijin na kasar Sin wato CMG ya kan gabatar a kowace shekara, ya zama wata al’ada mafi muhimmanci ga Sinawa a wannan muhimmin lokaci, har kundin bajimta na Guinness ya ayyana…
>