Fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayo, Rayya Kwana Casa’in, ta saki hotuna don murnar zagayowar ranar haihuwartaJarumi Adam A Zango ya aika mata da sakon fatan alheri, yana addu’ar Allah ya albarkace ta, ya kuma kara mata daukakaA yayin da wasu suke taya jarumar murna tare da addu’o’i,…
Kannywood: Jaruma Rayya Kwana Casa’in Ta Saki Zafafan Hotunan Murnar Ranar Haihuwa …C0NTINUE READING >>>>