Hukumar NAPTIP reshen Kano ta karɓi mutane 10 da aka ceto daga hannun masu safarar mutane a unguwar Rijiyar LemuWadanda aka ceto sun hada da mata 6 da maza 4, inda ake zargin ana kan hanyarsu kai su kasar Libya domin bautar da su Hukumar ta yaba wa ‘yan sandan Kano bisa namijin kokarinsu tare da jan hankalin iyaye a fadin Najeriya kan kare ‘ya’yansu
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a…
Kano: An Gano Gidan da aka Ajiye Mutane domin Safararsu zuwa Ketare …C0NTINUE READING >>>