Babbar kotun jihar Kano me Lamba 7 dake Sakatariyar Audu Bako, ta yankewa wani mutum hukuncin kisan ta hanyar rataya.
Alkaliyar Kotun mai sharia Amina Adamu ce ta yankewa Mutumin me suna Abba sulaiman hukuncin, a sakamakon samun sa da laifin hada kai da kuma kisan wani…
Kano: Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya a shari’ar shekara 3 …C0NTINUE READING >>>>