Kano Ta Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Miƙo Mata Rabonta Na Tsawon Shekaru 25 Daga Shirin NLNG 

Gwamnatin jihar Kano ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta miko mata kasonta na rarar kudade daga tsarin iskar gas na Nijeriya (NLNG) na tsawon shekaru 25 da suka gabata.

A wata wasika da aka aika wa kakakin majalisar dokokin jihar Kano, Hon. Ismail Falgore, Gwamna Abba Yusuf ya nemi…

Kano Ta Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Miƙo Mata Rabonta Na Tsawon Shekaru 25 Daga Shirin NLNG  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment