“Kar Ka Yadda a Zuga Ka,” Kwankwaso Ya Gargadi Abba kan Barin Kwankwasiyya

Tsohon dan takarar shugaban kasa, Rabi’u Musa Kwankwaso ya yaba da jajircewar gwamna Abba Kabir YusufYa ce gwamnan ya bijirewa dukkanin masu kiraye-kirayen da zai raba kansu ta hanyar kin barin tafiyar KwankwasiyyaSanata Kwankwaso ya kara da cewa masu son kawo tarnaki a tsakaninsu na da…

“Kar Ka Yadda a Zuga Ka,” Kwankwaso Ya Gargadi Abba kan Barin Kwankwasiyya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment