Kasafin 2025: Za a kashe N125m don kula da furanni a fadar Shugaban kasa

Naira miliyan 125 aka ware a kasafin kudin 2025, don kula da fulawa da dabbobin fadar Shugaban Ƙasa.

Wannan adadin ya haɗa da Naira miliyan 86 domin kulawa da dabbobi, da kuma Naira miliyan 38.5 na kula da ciyayi da fulawar fadar.

Wannan mataki na kulawa da dabbobi da…

Kasafin 2025: Za a kashe N125m don kula da furanni a fadar Shugaban kasa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment