Kasar Habasha Ta Jinjina Wa Kamfanin Kasar Sin Bisa Kirkiro Da Ayyukan Yi a Kasar

Gwamnatin kasar Habasha ta jinjina wa kamfanin kasar Sin na Huajian Group bisa gagarumar gudummawar da ya bayar wajen zuba jari a kasar.

Gwamnatin kasar ta jinjina wa kamfanin ne a wata sanarwa da Kamfanin Bunkasa Masanaantu na Habasha mai lakabin IPDC, da ke kula da sashen samar da…

Kasar Habasha Ta Jinjina Wa Kamfanin Kasar Sin Bisa Kirkiro Da Ayyukan Yi a Kasar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment