Kakakin babbar majalisar dokokin kasar Sin ya bayyana a yau Laraba cewa, kasar Sin ta yi kira ga Amurka da ta yi watsi da tunaninta na yakin cacar baka da son zuciya, da kuma kauce wa tanada munanan abubuwan da suka shafi kasar Sin a cikin dokar ba da iznin tsaron kasa (NDAA) na…
Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Da Ta Goge Munanan Abubuwan Da Suka Shafi Kasar Sin A Cikin Kudurin Manufofin Tsaro Na Shekara-shekara …C0NTINUE READING >>>>