Kasar Sin Za Ta Daukaka Ginin Sabon Nau’in Ababen More Rayuwa A Birane

Kasar Sin Za Ta Daukaka Ginin Sabon Nau’in Ababen More Rayuwa A Birane …C0NTINUE READING HERE >>>

Kasar Sin ta fitar da wasu ka’idojin inganta ginin sabon nau’in ababen more rayuwa a birane.

 

An gabatar da ka’idojin ne a jiya, wanda babban ofishin kwamitin koli na JKS da babban ofishin majalisar gudanarwar kasar suka amince da su, wadanda kuma suka mayar da hankali kan wasu manyan burika biyu.

Zuwa shekarar 2027, ana sa ran za a samu gagarumin ci gaba wajen ginin sabon nau’in ababen more rayuwa a birane, wanda zai samar da karin goyon baya ga raya birane masu juriya,…

>

Leave a Comment