Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya mika kuka ga Allah SWT a kan taimakon shugabannin Najeriya Ya yi addu’ar ne a lokacin da ya ke sauke faralin Umrah a Saudiyya a daidai lokacin da ‘yan kasa ke kuka da matsin rayuwa Kashim Shettima ya yi addu’ar shugabanni za su yi koyi da…
Kashim Shettima Ya Kai Matsalolin Najeriya gaban Allah, Ya Yi Addu’ar Samun Ci Gaba …C0NTINUE READING >>>>