Kasuwancin Shige Da Fice Da Zuba Jari Na Sin Ya Samu Karin Tagomashi

Wani jami’in hukumar kula da musayar kudaden waje ta kasar Sin, watau SAFE Li Bin ya bayyana cewa, kasuwancin shige da fice da zuba jarin kasar Sin ta wannan fuskar ya samu karin tagomashi a shekarar 2024.

Jami’in wanda shi ne mataimakin shugaban hukumar ta SAFE, ya yi bayanin haka…

Kasuwancin Shige Da Fice Da Zuba Jari Na Sin Ya Samu Karin Tagomashi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment