Katsina: Bayan Hana Caca, Karuwanci, Hisbah Ta Juyo kan Gidajen Casu, Ta ba da Umarni

Hukumar Hisbah a jihar Katsina ta haramta duk wani ayyukan gidajen hala da dare a fadin jihar. Wannan mataki ya biyo bayan kokarin kare dabi’u da kiyaye tsaron al’umma musamman da dare a fadin jihar Kwamandan Hisbah, Aminu Usman, ya bukaci masu gidajen badala su rufe wuraren su, y ce…

Katsina: Bayan Hana Caca, Karuwanci, Hisbah Ta Juyo kan Gidajen Casu, Ta ba da Umarni …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment