A yau Alhamis ne wani rukunin kayayyakin agajin gaggawa da gwamnatin kasar Sin ta bayar ya isa birnin Vanuatu na Port Vila.
Kunshin kayayyakin agajin mai nauyin ton 35 ya hada da tantuna, gadaje masu nadewa, fitilun sola, abinci, ababen tsabtace ruwa da kayayyakin jinya.
Girgizar kasa…
Kayayyakin Agaji Na Gaggawa Na Kasar Sin Sun Isa Vanuatu …C0NTINUE READING >>>>