Kidayar Jama’a Da Harkar Ilimi …C0NTINUE READING HERE >>>
Ta yaya ne gwamnati za ta fahimci adadin makarantu, ajujuwa da sauran kayan aikin karatu da garin ake da bukata sama da garin B?.
Hatta adadin dalibai wadanda kanana da manyan makarantunmu ya kamata su dauka a duk Shekara, na da alaka ta kud da kud, da sanin hakikanin adadin yawan jama’ar kasa.
Ba ya ga sanin adadin yawan dalibai da ya kamata makarantun su dauka, wajibi ne ma gwamnati ta kwana da sanin adadin wadanda ba sa zuwa makarantar.
Yayin da gwamnati ke da cikakken adadin…
>