An haifi shahararren jarumin nan na Masana’antar Bollywood, Amrish Puri da aka fi sani da Mogembo; ranar 22 ga watan Yunin shekarar 1932, a Kauyen Nawanshahr na jihar Punjab da ke Kasar Indiya.
A koda-yaushe, za a ci gaba da tunawa da Mogambo a matsayin wanda ya taka muhimmiyar rawa a…
Ko An Samu Makwafin Mogambo A Fina-finan Indiya Shekara 20 Bayan Mutuwarsa? …C0NTINUE READING >>>>