Kotu Ta Ɗaure Wasu Mutane 4 Da Ake Zargi Da Satar Birkin Jirgin Sama Guda 80 A Kano

Wata Kotun Majistare mai lamba 70 a jihar Kano ta tsare wasu mutane hudu a gidan yari bisa samun su da laifin hada baki wajen aikata sata.

 

Wadanda ake zargin, Nuhu Auwalu, Yakubu Bala, Emmanuel Luka, da Safianu Abdullahi, sun yi awon gaba da birki na jirgin sama guda 80 daga…

Kotu Ta Ɗaure Wasu Mutane 4 Da Ake Zargi Da Satar Birkin Jirgin Sama Guda 80 A Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment