Shugaban Miyetti Allah, Bello Bodejo zai ci gaba da zama a hannun hukumomin tsaron kasar nanWannan ya biyo bayan hukuncin da alkalin babbar kotun tarayya, Mai Shari’a Emeka Nwite ya yanke kan bukatar DIAHukumar leken asirin sojin kasar nan ta shigar da Bodejo kara bisa zargin ta’addanci…
Kotu Ta Amince da Tsare Shugabannin Miyetti Allah na Kwanaki 60 …C0NTINUE READING >>>>