Kotu Ta Ba Da Umarnin Ajiye Wadanda Ke da Hannu A Gidan Gyara Hali

washington dc — 

Wata babbar kotun majistare da ke zamanta a unguwar Iyaganku, ta birnin Ibadan, ta ba da umarnin ajiye muhimman wadanda suke da hannu a mummunan turmutsutsin da ya faru a babbar kwalejin harkokin addinin Musulunci ta Bashorun, a makon da ya gabata, a gidan gyaran…

Kotu Ta Ba Da Umarnin Ajiye Wadanda Ke da Hannu A Gidan Gyara Hali …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment