washington dc —
Mai Shari’a Emeka Nwite na babbar kotun tarayya dake Abuja ya sahalewa hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta tsare wasu mutane 10 da ake zargin ‘yan ta’adda ne, da suka yi yunkurin kaddamar da kurkukun mayakan Boko Haram dana ISWAP a jihar Osun, tsawon kwanaki 60 har sai…
Kotu Ta Ba Da Umarnin Tsare Mutanen Da Ake Zargin ‘Yan Ta’adda Ne …C0NTINUE READING >>>>