Kotu Ta Bada Belin Yahaya Bello Kan N500m

Kotu Ta Bada Belin Yahaya Bello Kan N500m …C0NTINUE READING HERE>>>

washington dc — 

Babbar kotun tarayya ta Abuja ta bada belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a kan kudi Naira miliyan 500.

Mai Shari’a Emeka Nwite wanda ya jagoranci zaman kotun a yau Juma’a ya umarci tsohon gwamnan ya samar da mutane 2 da za su tsaya masa wadanda suma za su samar da naira miliyan 500 kowanensu.

Haka kuma yace wajibi wadanda za su tsaya masan su mallaki filaye ko gidaje a Abuja.

Bugu da kari, sai mukaddashin magatakardan kotun ya tantance takardun kadarorin,…

Kotu Ta Bada Belin Yahaya Bello Kan N500m …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment