Kotu ta haramta kama mai magana da yawun gwamnan Kano bayan korafin Ganduje …C0NTINUE READING HERE>>>
Babbar kotun tarayya ta bayar da umarnin hana Sufeton ‘yan Sanda (IGP), DSS, da sauran hukumomin tsaro kama Malam Sanusi Bature Dawakin-Tofa, mai magana da yawun gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kotun ta bayar da wannan umarnin a ranar 12 ga Disamba, 2024, wanda ke kare Dawakin-Tofa daga “kame ko tsarewa, da tsoratarwa” daga IGP, DSS, da sauran hukumomin tsaro.
An kuma fadada wannan umarni zuwa ga mataimakin Sufeton ‘yan Sanda (AIG) na zone 1, kwamishinan ‘yan sanda na…
Kotu ta haramta kama mai magana da yawun gwamnan Kano bayan korafin Ganduje …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>