Kotun Ribas mai zama a Fatakwal ta tsige shugaban PDP na jihar, Hon. Chukwuemeka Aaron da sauran yan kwamitin gudanarwa (NWC)Alkalin kotun Mai shari’a Stephen Jumbo ya yanke hukuncin cewa PDP ta saɓawa soka wajen gudanar da tarukan zaɓen shugabanniWannan dalili ne ya sa alkalin ya…
Kotu Ta Yi Hukuncin da Ka Iya Karya Wike, Ta Tsige Shugaban Jam’iyyar PDP …C0NTINUE READING >>>>