Kotu ta yi martani ga boren wasu lauyoyi a Kano

Kotun Daukaka Kara ta Shari’ar musulunci ta mayar da martani kan ficewar da wasu lauyoyi suka yi a matsayin bore kan ziyarar girmamawa da alkalan kotun suka kai wa wani basarake a Gaya.

A cewar mai magana da yawun kotun, Muzammil Ado Fagge, a wata tattaunawa da ya yi da…

Kotu ta yi martani ga boren wasu lauyoyi a Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment