Babbar kotun Jihar Sakkwato, ta yi watsi da ƙarar da ɓangaren tsohon gwamnan jihar, Attahiru Bafarawa, suka shigar, inda suke ƙalubalantar sahihancin zaɓen shugabannin jam’iyyar PDP na jihar.
A hukuncin da ya yanke, mai shari’a Kabiru Ahmad ya bayyana cewa zaɓen shugabannin…
Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Ɓangaren Bafarawa Kan Rikicin Shugabannin PDP A Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>