Kotu Tayi Watsi Da Bukatar Belin Tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello

Kotu Tayi Watsi Da Bukatar Belin Tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello …C0NTINUE READING HERE >>>

Lokoja, Nigeria — 

Kotun ta yi fatali da bukatar belin ne bisa hujjar cewa, an shigar da bukatar neman belin kafin hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa( EFCC) ta tsare tsohon gwamnan wanda hakan ya sabawa sharudan bayar da belinsa.

Tsohon gwamnan yana fuskantar tuhuma tare da wadansu mutane biyu, Umar Shu’aibu Oricha da Abdulsalam Udu, kan aikata laifin almundahana da kudin da ya kai Naira biliyan dari da goma, da hukumar cin hanci da Rashawa-EFCC ta gabatar…

>

Leave a Comment