Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Yi Watsi Da Ƙara A Kan LEADERSHIP

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Yi Watsi Da Ƙara A Kan LEADERSHIP …C0NTINUE READING HERE>>>

Kotun daukaka kara da ke Sakkwato a ranar Juma’a ta yi watsi da karar da tsohon shugaban kungiyar ‘yan jarida na jihar Sakkwato, Labaran Lumo Dundaye ya yi a kan kamfanin jaridun LEADERSHIP da wakilin ta na Sakkwato.

 

Da take yanke hukunci ta manhajar zoom mai shari’a Victoria Nwoye ta tabbatar da hukuncin da babbar kotun jihar Sakkwato ta yi ta hanyar watsi da karar bakidaya, hukuncin da dukkanin alkalai biyar suka aminta.

Dundaye wanda ya shigar da karar a 2016, ya yi…

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Yi Watsi Da Ƙara A Kan LEADERSHIP …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment