Kotun Shari’ar Musulunci: Gwamna ya fito ya fayyace lamarin, ya fadi matakin ɗauka

Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya yi martani kan rikita-rikitar da ake yi kan shirin kafa kotunan Shari’ar Musulunci Gwamnan ya tabbatar da cewa zai tsaya tsayin daka wajen ganin an bi doka da kuma kundin tsarin mulkin NajeriyaMakinde ya bayyana cewa kowane shiri, ciki har da kafa…

Kotun Shari’ar Musulunci: Gwamna ya fito ya fayyace lamarin, ya fadi matakin ɗauka …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment