Shahararren ɗan siyasar nan da ake jin muryarsa kan harkokin siyasa a kafafen yada labarai, kuma jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdulmajid Ɗanbilki Kwamanda, ya ce; ya yi dana-sanin tallan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekara ta 2023.
A cikin wata tattaunawa da…
Ku Gafarce Ni, Na Yi Nadamar Tallata Tinubu Da Na Yi …C0NTINUE READING >>>>