‘Ku Kwantar da Hankalinku’: Sultan kan Kudirin Haraji bayan Ganawa da Ribadu

‘Ku Kwantar da Hankalinku’: Sultan kan Kudirin Haraji bayan Ganawa da Ribadu …C0NTINUE READING HERE >>>

Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci (NSCIA) ta yi kira ga al’umma da su kwantar da hankulansu kan kudirin harajiMajalisar karkashin shugabancin Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar ta ce sun yi ganawa kan kudirion kuma sun fahimci inda aka dosaHakan ya biyo bayan ce-ce-ku-ce da ake ta yi kan sabon kudurin haraji da wasu ke ganin zai gurgunta tattalin arzikin kasar

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar…

>

Leave a Comment