“Ku Maida Hausa Yaren Koyarwa a Makarantu,” Gwamna Ya ba Gwamnonin Arewa Shawara

Gwamnan Neja, Mohammed Umaru Bago, ya yi kira ga gwamnonin jihohin Arewa su yi amfani da Hausa a matsayin harshen koyarwa a makarantuA cewar Gwamna Bago, Turanci ya kamata ya zama darasi ne kawai a makarantun firamare da sakandare a Arewa, ba harshen koyarwa baGwamnan ya kuma bayyana…

“Ku Maida Hausa Yaren Koyarwa a Makarantu,” Gwamna Ya ba Gwamnonin Arewa Shawara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment