Kudin asusun tarayya ya karu da 45% – RMAFC …C0NTINUE READING HERE >>>
Asusun Tarayya ya samu ƙaruwa da 45% na kuɗaɗen shiga tun bayan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kama mulki.
Shugaban hukumar rarraba kuɗaɗe da daidaita alƙaluma ta ƙasa (RMAFC), Dr. Mohammed Bello Shehu ya fitar da bayanin haka.
Yayin wata tattaunawa da manema labarai a Abuja ranar Talata, Dr. Shehu ya danganta wannan ci gaba da manufofi da sauye-sauyen da gwamnatin Tinubu ta kawo.
Ya bayyana waɗannan sauye-sauye, ciki har da ƙudirin gyaran dokokin haraji, a…
>