Kudirin Dokar Haramta Amfani Da Kudaden Waje Ya Tsallake Karatu Na Farko A Majalisa

Kudirin dokar da ke neman haramta amfani da kudaden kasashen waje a Nijeriya ya tsallake karatu na farko a majalisar dattawa.

Kudirin dokar mai taken “kudirin doka wajen sauya dokar Babban Bankin Nijeriya na shekarar 2007, mai lamba 7, don haramta amfani da kudaden waje kamar biyan…

Kudirin Dokar Haramta Amfani Da Kudaden Waje Ya Tsallake Karatu Na Farko A Majalisa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment