Kudirin gyaran haraji: Za mu tuntubi mutanen mu – Sanatocin Kudu maso Gabas

Kudirin gyaran haraji: Za mu tuntubi mutanen mu – Sanatocin Kudu maso Gabas …C0NTINUE READING HERE >>>

Kungiyar wakilan Kudu maso Gabas a majalisar dattijai ta ce ba ta adawa da kudirin gyaran haraji da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar.

Tinubu ya bukaci majalisar dokoki ta ƙasa da ta duba kuma ta amince da kudirin a watan Oktoba, amma an fuskanci ƙalubale daga gwamnonin Arewa da wasu ‘yan majalisar dokoki.

Saboda haka, kwamitin tattalin arzikin ƙasa (NEC) ya bukaci Tinubu ya janye kudirin domin a sake yin shawarwari, amma ya ƙi.

Yanzu kudirin ya na matakin sauraron…

>

Leave a Comment