Washington,DC —
Shugabannin na kungiyar ECOWAS sun tsaida wannan yarjejeniyar ne a taron da su ka gudanar a Abuja.
Wannan matakin ya shafi batun cire haraji a kan kaya da ake shigowa da su daga wadansu kasashen da ke cikin kungiyar, da haraji kan tikitin jirgi domin ya yi sauki, da bututu…
Kungiyar ECOWAS Za Ta Janye Harajin Da Ta Kakaba Wa Kasashe …C0NTINUE READING >>>>