Kungiyar tsofaffin yan sanda ta yi barazanar yajin aikin cin abinci …C0NTINUE READING HERE >>>
Kungiyar tsofaffin ‘yan sandan Najeriya (NUP), reshen jihar Kano, ta yi barazanar fara yajin aikin cin abinci.
Kungiyar ta ce za ta dauki matakin ne domin matsawa gwamnatin tarayya da hukumar kula da fanshon ‘yan sanda su biya su hakkokinsu.
Sakataren kungiyar tsofaffin ‘yan sandan reshen jihar Kano, Kwamred SP Sa’idu Garba (rtd), ne ya tabbatar ne ya shaida wa manema labarai haka yammacin Laraba.
Ya ce dole ne su fara yajin aikin cin abincin saboda sun yi duk…
>