Kwamitin Kolin JKS Ya Gudanar Da Taron Tattaunawa Don Neman Shawarwari Kan Aikin Tattalin Arziki …C0NTINUE READING HERE >>>
Kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin ya gudanar da taron tattaunawa tare da wakilan da ba na JKS ba, domin neman ra’ayi da shawarwari kan yanayin tattalin arziki na bana da aikin tattalin arziki na shekarar 2025.
Babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya jagoranci taron tattaunawar a ranar 6 ga watan Disamban nan, inda ya gabatar da muhimmin jawabi. Yana mai cewa, yayin da a shekarar 2025 kasar za ta kawo karshen shirin tsare-tsare na shekaru biyar karo…
>